Latest
Hukumar ta bukaci Sarki Sanusi da ya gurfana a gabanta a ranar Alhamis domin ci gaba da amsa tambayoyi kan zargin almubazaranci da naira biliyan 3.4 da masarautar Kano karkashin jagorancinsa ta yi.
Wata jarumar masana’antar Nollywood mai suna Susan Peters ta wallafa wani sako da ya jawo cece-kuce a shafinta na kafar sada zumuntar zamani. Peters dai ta wallafa sakon ne kuma mutane suka dinga caccakarta...
Tsige Adams Oshiomhole daga matsayin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da babbar kotun tarayya tayi ya jefa jam’iyyar a matsalar shugabanci.
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook, inda yace ba zai iya jurewa ba har sai ya bayyana ma duniya yadda Sojojin Najeriya na sama da na kasa suka yi ma yan Boko Haram rakiyar kura tare da tafka musu mummunan asara.
Jami'an hukumar yaki da hana fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wata mata da suka kwashe shekaru 10 suna nema ruwa a jallo a jihar Sokoto. Wacce ake zargin da aka yi holen ta tare da wasu dilalan miyagun kwayoyi 18 an kama
Yau gwamnonin Arewa Maso Gabas za su hallara a jihar Gombe domin tattauna muhimman batutuwa na matsalolin tsaro. Za kuma a yi magana kan hasken wutar lantarki da sauransu.
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta aikawa Obasanjo sakon taya murna. Gwamnonin Arewa sun kuma bukaci Obasanjo ya rika ba Buhari da shugabanni shawara.
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kai mummunan hari a wata kasuwar kauye mai suna kasuwar Mutunji dake cikin garin Dan Sadau na karamar hukumar Maru a jahar Zamfara, inda suka yi harbe harbe tare da kwace kudaden jama’a.
Kungiyar kananan likitoci a jahar Kaduna, watau Association of Resident Doctors, ta fara yajin aikin sai baba ta ji daga ranar Laraba, 4 ga watan Maris sakamakon zargin gwamnatin jahar da suka yi da rashin cika alkawari.
Masu zafi
Samu kari