Latest
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari Dapchi a ranar Laraba inda suka halaka ‘yan sanda 7 tare da wani mutum da ba a gano ko waye ba. ‘Yan bindigar sun kai harin ne wajen karfe 6 na yamma a motoci hudu ki
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa babban mai bayar da shawar ga shugaban kasa a kan samar da ayyuka da habaka matasa, Afolavi Imoukhuede, yace gwamnatin tarayyar ta shawo kan dukkan abubuwan da ke bata matsala a kan N-Power din.
Shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da rashawa a jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da labarin cewa hukumar ta sammaci mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusui na biyu, kan zargin badakalar N2.2bn
Shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Kwamared Adams Oshiomole ya bayyana dalilin da yasa wasu yayan jam’iyyar APC wadanda yake kallonsu a matsayin makiyansa suke kokarin tsige shi daga kujerar shugabancin jam’iyyar.
Wasu dakarun Sojojin Najeriya dake yaki da kungiyar Boko Haram a jahar Borno sun aika ma sakon koke ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai game da wani babban Soja dake ci
Mutan duniya gaba daya a halin yanzu na gujewa wuraren da akwai taron jama'a, da dama na fasa tafiye-tafiye, yayinda wasu suka koma zaman gida gaba baya gudun kamuwa da cutar Coronavirus da ta addabi duniya.
Wasu masoya biyu ‘yan asalin kasar Kenya wadanda suka dade suna cin soyayyarsu, sun gano cewa su ‘yan uwa juna ne yayin da ake sauran kwanaki kadan bikinsu. An umarci John Njoroge da ya tsayar da shirye-shiryen aurensu da Rose Wan
Babban hadimin shugaban kasa a kan sha’anin samar ma matasa aikin yi, Afolabi Imoukhuede ya bayyana cewa mahukunta shirin tallafin gwamnatin tarayya na N-Power za su hada
Wani mutum a jihar Anambra ya kasha kansa sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakaninsa da matarsa. Mutumin mai suna Samuel Nweke ya sagae kansa ne a kan fadan da suka yi da matarsa kuma ya bar wasiyya rubutacciya. Kamar yadda t
Masu zafi
Samu kari