Latest
Kwamishinan Lafiya a jahar Legas Farfesa Akin Abayomi ya tabbatar da killace wasu mutum uku da ake zargi sun kamu da cura Coronavirus. Kwamishinan na jahar Lagas ya bayyana cewa an yiwa marasa lafiyan gwaji sannan an killace su.
Wata budurwa mai suna Koko ta bayyana yadda ta tara wasu makudan da niyyar ta bawa saurayinta ya sayi motar da zai dinga hawa yana kece raini shi ma. Koko ta bayyana cewa ta tara har dala dubu biyar ($5000), kimanin naira...
Gwamnan jahar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce ayyukansa ba yunkuri ne na karban mulki daga wajen Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a 2023.
Yawan Turawan da aka kama a kasar Birtaniya da laifin ta'addanci ya kara linka yawan mutanen yankin Asiya a karo na biyu. Bayanai sun nuna cewa an kama Turawa 117 a shekarar 2019 da laifin ta'addanci, inda kuma aka kama mutanen...
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC a ranar Alhamis ta gurfanar da Aisha Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, tare da wasu mutane biyu a kan zarginsu da take da laifuka 8 dasuka hadada damfara.
Ayyukan siyasa a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun durkushe tun bayan da babban kotun birnin tarayya ta dakatar da Shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole.
Jam’iyyar PDP ta ga baiken sanatocin Najeriya da suka amince da bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari na ciyo ma Najeriya bashin dala biliyan 22.7, kimanin naira tiriliyan 8.2 kenan, inda suka ce Sanatocin sun kara ma yan Najeriy
Wasu gungun miyagun yan bindigan daji sun yi garkuwa da kansiloli guda uku na karamar hukumar Gummi ta jahar Zamfara, kuma sun nemi a biyasu kimanin kudin fansa naira miliyan 40 kafin su sake su.
Dan sanda mai shigar da karar ya ce wanda ake zargin ya amsa laifukan a rubuce, kuma abinda ya aikata laifi ne da ya ci karo da sashi na 24 (1) (a) da (b) na dokar hana aikata laifuka ta yanar gizo na 2015 da sashi na 391 da 392 n
Masu zafi
Samu kari