Latest
Kakakin majalisar jihar, Idris Garba ne ya sanar da dakatar da shi a zaman majalisar na ranar Alhamis. Ya ce dukkan 'yan majalisar sun amince da matakin dakatar da shi.
A ranar Alhamis, 5 ga watan Febrairu 2020, Majalisar dattawan tarayya ta baiwa shugaba Muhammadu Buhari daman karbo bashin $23bn (dala bilyan 22,798,446,773).
Majalisar dokokin jahar Kaduna ta kammala aiki a wata kudurin doka wanda ta kirkireshi domin kawar da talauci a tsakanin al’ummar jahar Kaduna, kamar yadda majalisar ta bayyana da kan ta a ranar juma’a.
Bayan ganawar sirri sakamakon sabanin da aka fara samu a zauren majalisa, Majalisar dattawan tarayya ta baiwa shugaba Muhammadu Buhari daman karbo bashin $23bn (dala bilyan 22,798,446,773).
Dukkan mutane uku da aka gwada ana zargin su dauke da cutar coronavirus a jihar Legas an gano basu da ita. An killace mutanen uku ne a asibitin na musamman da ke yankin Yaba a jihar Legas. Akin Abayomi, kwamishinan lafiyan jihar L
Cin hanci da rashawa a najeriya ba sabon abu bane. A halin yanzu ya zama jiki kuma ana ganinsa ba a bakin komai ba ballantan ga masu aikatawa. Manyan masu taka rawar gani a fannin cin hanci da rashwa a najeriya sune ‘yan sandan Na
Wasu miyagu marasa Imani sun tasa keyar wata tsohuwar mai shekaru 80 daga gidanta, inda suka yi awon gaba da ita tare da yin garkuwa da ita a yankin karamar hukumar Yenagoa na jahar Bayelsa.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a jahar Kano ta dakatar da hukumar yaki da rashawa da karbar koke koken jama’a ta jahar Kano daga cigaban da binciken mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi II.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun hana wasu hadiman Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole shiga sakatariyar jam’iyyar.
Masu zafi
Samu kari