Latest
Duk da bashin da ake bin jihar Bauchi na kimanin ₦105 billion, gwamnatin jihar Bauchi ta sake karban bashin ₦3.5 billion domin sayen motoci ga jami'an gwamnatin jihar
Wani lebura ya mutu a daren ranar Asabar sakamakon rushewa da ginin Bankin Keystone da ke Palmgroove ya yi a Legas. The Nation ta ruwaito cewa ana yi wa ginin benen da ke Ikorodu Road kwaskwarima ne a lokacin da ya rufto.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Asabar ta yi watsi da rahoton cewa an kira ganawar majalisar zartarwar jam'iyyar na gaggawa domin tsige shugabanta, Adams Oshiomole.
Wata kungiyar Musulunci mai suna Muslim Youth League (MYL) ta yi kira ga tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma Sarkin Kano Muhammad Sanusi II game da zargin rashawa da ake masa. Kungiyar ta zargi Sarkin da sayar da wasu filay
Al'ummar anguwan Ja'en da ke karamar hukumar Gwale ta jihar Kano ta tsame kanta daga cikin masu korafi ga majalisar jihar Kano a kan ta binciki Sarki Muhammadu Sanusi II a kan zargin karantsaye ga al'adun gargajiyar jihar Kano. A
A birnin Rome na kasar Italia ne a ranar Laraba ne suka haramta gaisawa da juna wanda za a hada jiki. An haramta sumba, musabaha da rungumar juna saboda yaduwar cutara coronavirus a kasar. Saurana matakan da manyan ministocin kasa
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce harin bama-bamai na sama da ta kai ya lalata sansanin 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram a Alafa 'C' da ke dajin Sambisa a jihar Borno. A sanarwar da ta fitar a ranar Juma'a ta bakin Direkt
Akwai yiwuwar nesa ta zo kusa ga Kwamared Adams Oshiomhole a matayinsa na shugaban jam'iyyar APC na kasa bayan da gwamnonin jam'iyyar ta All Progressives Congress (APC) suka bukaci Kwamitin zartarwa na kasa na jam'iyyar ta maye gu
Mai magana da yawun hukumar kashe gobara na jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed ya tabbatar da afkuwar lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar inda ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari