Latest
Biyo bayan tsoro da aka shiga kan ci gaba da kai hare-hare da kisan bayin Allah da ake yi a jahar Benue, shugaban kungiyar matasan Tiv na kasa a ranar Asabar ya bukaci matasan Benue yan kabilar Tiv da su dauki matakin kare kansu.
An fito da bidiyon Mawakin Najeriya, Naira Marley bayan sun gama cin Duniyarsu a tsinke da wata Budurwa a otel din Burj Al Arab da ke Dubai.
Akwai a kalla wasu kyawawan halaye guda hudu da suka sa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya fita daban daga sauran shugabannin Najeriya, a cewar kakakinsa, Mista Laolu Akande. Kakakin ya bayyana hakan ne a cikin s
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jahar Lagas ya yi ganawar sirri tare da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar Villa, Abuja. Manema labarai na fadar Shugaban kasa sun tabbatar da ganawar wanda ya gudana a ranar Lahadi.
A cikin takardar da mataimakin darekta a SERAP, Kolawole Oluwadare, ya fitar ranar Lahadi, SERAP ta lissafa jerin gwamnonin tare da yin kira ga ministan Shari'a, Abubakar Malami, a kan ya dauki mataki a kan tsofin gwamnonin. Kungi
Wata Matar da Fastoci su ke aiki da ita wajen nuna Mu’ijizar karya ta shiga hannun IRT. Dubun Fastoci masu karamar karya da ke damfarar Kiristoci yanzu ya cika.
Da yake gana wa da manema labarai jim kadan bayan kama masu laifin a karshen mako, kwamandan NDLEA a jihar Sokoto, Mista Yakubu Kido, ya bayyana cewa hukuma ta shafe fiye da shekaru 10 tana neman Madam Queen. A cewar Kido, mai laf
A kwanakin baya ne ministan harkokin sadarwa, Dakta Isa Pantami, ya umarci hukumar NCC ta rufe dukkan wasu layukan wayar hannu da basu da rijista ko kuma ba a yi musu rijista ta hanyar da ya kamata ba. Bayan wannan umarni, rahotan
Mun ji cewa dubun Mai garkuwa da mutane ta cika ana bikin daura masa aure. An gaza damke shi ne a baya bayan ya sulale ya bar kasar.
Masu zafi
Samu kari