Latest
A jiya Litinin 9 ga watan Maris na 2020 ne gwamnatin jihar Kano ta tsige Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta katse masa hanzarin cika daya daga cikin burinsa na karshe a rayuwa. Watanni shida da suka wuce, tubabben sarkin a wata hi
Babban lauyan tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II, Abubakar Mahmoud SAN ya bayyana cewa tsohon Sarkin zai iya komawa kujerarsa idan ya tafi kotu, domin kuwa kotu na da ikon soke tsigewar da aka yi masa.
Wani matashi mai shekaru 27 mai suna Shafi’u Haruna ya shiga hannun rundunar ‘yan sandan jihar Katsina bayan da aka zargesa da kashe wata karamar yarinya mai suna Hamsiya Lawal. Kamar yadda rahoton ya bayyana, wanda ake zargin ya
Sarkin Loko ya yi magana bayan an kawo Sanusi II cikin Kauyensa. Sarkin ya nuna watakila daga baya a dauke tsohon Sarkin Kano daga Nasarawa.
Tsohon Ministan wasannin kasar nan ya ce Gwamnatin nan ba ta cika alkawarun ta ba. Mista Dalung ya kuma ce ya ji dadi da Buhari bai sake nada shi ba.
Tsohon sarkin na Kano, ya nuna godiya ga Allah a kan wannan kaddara da ta same shi, sannan ya yi kira ga al’umma das u zauna lafiya sannan su yi wa sabon sarki biyayya.
Tube rawanin Malam Muhammadu Sanusi II da Gwamnan Ganduje yayi a ranar Litinin ya ci gaba da jawo cece-kuce. Wasu na cewa ana tsammanin hakan za ta faru amma
Salihu Yakasai ya ce a halin yanzu na zaben 2023 ba ne a gaban Sanusi, ya samu ya ji da kan sa domin kuwa Jami’an tsaro za su cigaba da tsare sa.
Tsohon dan majalisar tarayyya mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce idan ba don Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya lashe zabensa na zarcewa karo na biyu a kan mulki ba da an tsige Sarkin Musu
Masu zafi
Samu kari