Latest
A yau Litinin, 9 ga watan Maris ne gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta tsige Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta nada Alhaji Nasiru Ado Bayero sabon sarkin masarautar Bichi.
Tsohon sanatan Najeriya wanda ya wakilci jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai karota takwas, Shehu Sani, ya kalubalanci gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan tube rawanin Sarkin Kano na 14 Malam Muhammadu Sanus
Kamar yadda kuka sani an jahar Kano ta tsinci kanta a cikin wani yanayi a yau Litinin, 9 ga watan Maris, inda aka tsige sarkin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II.
Biyo bayan tsige tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II mai murabus, diyarsa ta fito a kafar sadarwar zamani ta Twitter tana yin gargadi tare da kashedi ga masu jajanta musu,
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji. Aminu Ado Bayero, Dan Sarkin kano Ado Bayero, dan Sarkin kano Abdullahi Bayero. Haihuwarsa da Karatunsa
Sarkin Kano mai murabus, Malam Muhammadu Sunusi II zai koma jahar Nassarawa domin cigaba da rayuwarsa bayan tsige shi daga kujerar sarautar Kano da gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya yi.
Labari da dumi-duminsa na nuna cewa An nada mai martaba sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, matsayin sabon sarkin masarautar Kano
Rundunar jami'an tsaro a ranar Litinin ta tsinkayi fadar Sarkin Kano da ke jihar Kano. Wannan ya biyo bayan tumbuke Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II da ofishin gwamnan jihar yayi. Rundunar jami'an tsaron da suka hada da 'yan
Masu zafi
Samu kari