Latest
A ranar Lahadin da ta gabata ne jami’an hukumar suka jibge manyan motocin aikin rusau irinsu katapila da sauransu a kasuwar Dutse, inda daga bisani suka rushe duk wasu shagunan wucin gadi da ba’a samar dasu a kan ka’ida ba.
Daga cikin laifukan da suka sa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tsige Muhammadu Sunusi II a matsayin Sarkin Kano akwai yawan sukar gwamnatin jahar da yake yi, inji hadimin gwamnan, Salihu Tanko Yakasai.
Gwamna Abdullahi Sule ya fito ne daga gidan sarauta domin mahaifinsa, Alhaji Sule Bawa, ya kasance mai mukami na uku a Gudi, wani tashar jirgin kasa a karamar hukumar Akwanga. An tsara Sanusi II zai zauna a garin Loko na karamar
Bello El-Rufai ya ce Arewacin Najeriya da Jihar Kano sun rasa babban Sarki a Sanusi II. Duk da kokarin Ganduje, Yaron Gwamnan ya koka da matakin tsige Saraki.
A kalla mutane 24 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon babbakewa da suka yi a hatsarin mota da aka yi a kauyen Gwamfai da ke karamar hukumar Jahun ta jihar Jigawa. Babban mai bada shawar ga gwamnan jihar a fannin yada labarai,
Diyar gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, Fatima Ajimobi ta bukaci mutane da su dain saka ta cikin lamarin da ya faru a jiya Litinin na tsige sarki Sanusi daga karagar mulkin jihar Kano. Hakan ya biyo bayan zagi da cin zarafi da
Tsige sarkin Kano, Muhammadu Sanusi da Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta yi a ranar Litinin, 9 ga watan Maris, ya nuna karara cewa iyakar matsayin sarakunan gargajiya a karnin damokradiyya.
Alhaji Umar Dikko ba mabaraci bane kamar mabaratan da akae gani a kan tituna bane wadanda ken neman sadaka daga hannun masu tausaya musu. Alhaji Umar Dikko dai mabaraci ne amma yana da babban banbanci da sauran mabarata. Shi be sa
Fadar Shugaban kasa ta yi martani ga lamarin tsige Muhammadu Sanusi II daga matsayin Sarkin Kano da gwamnatin jahar ta yi, inda ta bayyana cewa gwamnoni masu ci na iya amfani da karfin mulki kan masarautun da ke a karkashinsu.
Masu zafi
Samu kari