Latest
Cire Muhammadu Sanusi II daga gadon sarautar Kano ya fusata babban ‘Dan kasuwan nan Atedo Peterside har ya ki halartar taron da Gwamnan CBN ya kira sakamakon haka.
Gwamnatin jahar Katsina ta Gwamna Aminu Bello Masari ta sanar da dakatar da shugabar makarantar gwamnati ta larabci ta yan mata dake garin Fago a garin Daura, Fatima Yakubu biyo bayan mutuwar wata dalibar kwalejin, Fatima Maikano.
Tsohon gwamnan jahar Kano, kuma wanda ya nada tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa tubuke rawanin Sarkin Kano umarni ne daga wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wannan wani labari ne mai shiga zuciya sosai, labarin da ya faru a kasar Ukraine, kwanaki kadan da suka gabata. Amma duk da haka muna ganin yana da matukar amfani mu sanar da mutane...
Wani matashi mai suna AD Patrickson ya bayyana wani labari na shi mai kayatarwa akan yadda ya zama mamallakin kamfanin man fetur, bayan shafe shekaru masu yawa yana aikin gadi a wani kamfani...
Jami’an ‘yan sanda na babban ofis na Jinja dake kasar Uganda suna binciken wani lamari da ya faru, na yadda aka sace wata talabijin da take a cikin ofishin nasu, wacce aka ba su ita kyauta makonni kadan da suka gabata...
Hukumar sauraron koke da yaki da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da bincike a kan tubabben sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, bayan umarni daga kotu. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito cewa wata babbar
A Kano mun ji cewa gwamnati ta kammala shirye-shirye na gabatarwa Mai martaba Sarki Aminu Ado Bayero sandar girma domin ya shiga fada.
hugaban kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau yayi martani a kan kyautar da hukumar jami'an farin kaya ta Amurka ta saka ga duk wanda ke da bayanai a kansa wadanda zasu bada damar kama shi. Hukumar jami'an tsaron ta f
Masu zafi
Samu kari