Latest
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana damuwarta bayan sauke sarkin Kano, Muhammadu Sanusi daga kujerarsa da gwamnatin jihar Kano ta yi kamar yadda The Punch ta ruwaito. A ranar Litinin ne gwamnatin jihar ta
Abubakar Mahmoud, babban lauyan Sanusi Lamido Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya ce bayan sauke sarkin daga mulki, ya zabi a mayar da shi jihar Legas amma aka tilasta masa zuwa Nasarawa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ba Muhammadu Sanusi II gurbin aiki bayan tube masa rawani da gwamnatin jihar Kano tayi a ranar Litinin. Ta bashi gurbi ne a KADIPA, cibiyar habaka kasuwancin jihar. A wata takarda da ta fito daga gidan Ka
A game da gambarwar sarautar Kano mun ji cewa Babban Sakataren Muhammadu Sanusi II watau Alhaji Mujtabah Abubakar Abba ya ajiye aikinsa.
Ba kowace rana za ka iya ganin sarkin gargajiya cikin rigan turawa da hular hana Sallah ba. Bal kullum suna cikin Alkibba da rawani kamar yadda al’adar kasar Fulani ta tanada.
A lokacin da suke yara, suna da wushirya, kasin wuya dakuma launin fata iri daya. sau da yawa sukan saka takalmi iri daya kuma girman kafarsu daya. Daga yananyin wakar da suke so zuwa abinda ke birgesu na kyale-kyale, duk iri daya
Tsohon ministan noma, Cif Audu Ogbe ya zama Shugaban kungiyar dattawan arewa wato ACF. Hakazalika, tsohon karamin ministan wuta da karafuna, Alhaji Murtala Aliyu ya zama babban sakataren kungiyar.
A yau Talata ne sabon Sarkin Kano, Aminu Bayeero ya ziyarci makabartar da sarakunan Kano ke kwance a gidan sarki da ke Nassarawa don yin adu’o’I ga mahaiinsa marigayi Alhaji Ado Bayero. Sabon Sarkin ya kara da garzayawa zuwa wajen
A ranar Litinin ne gwamnatin Kano, ta bakin Usman Alhaji, sakataren gwamnatin jiha, ta sanar da sauke Sanusi II daga kujerar sarkin Kano bisa zarginsa da rashin biyayya ga sabbin dokokin masarautun jihar Kano da aka kirkira a kars
Masu zafi
Samu kari