Latest
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan zarge-zargen da ake yi cewa da sanin shugaba Muhammadu Buhari aka tunbuke tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.
Wata bazawara mai shekaru 52 ta gano cewa mijinta wanda ya mutu yana da wata matar daban da ita ba ta sani ba, inda hakan ya sanya rikicin dukiyar mamacin...
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, a ranar Laraba ya bayyana cewa akwai barazana ga tattalin arzikin Najerya muddin ba a shawo k
Sabbin sarakunan Kano da Bichi, Aminu Ado Bayero da Nasiru Ado Bayero, sun shirya tsaf domin karban takardun nadinsu da misalign karfe 4:00 na ranar Laraba.
Wani kare dan wata biyu a duniya kacal, ya samu matsalar rashin iya tafiya. An kai shi Mia Foundation domin a cigaba da kula da shi, wurin da yake a birnin New York, bayan an gano halin da yake ciki. Matsalar rashin tafiyar...
Rahotanni da muke samu a yanzu sun nuna cewa an zuba jami’an tsaro kewaye da gidan da aka ajiye tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido bayan tsige shi.
Tun bayan da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya tsige Muhammadu Sanusi na II daga kujerar sarauta tare da kuma mayar da shi jahar Nasarawa a matsayin sabon wajen
Ko me ‘Ya ‘yan Sanusi II su ka fada game da tsige Mahaifinsu daga gadon mulki. Kamar yadda mu ka samu labari, Yaron Sanusi Ashrah Adam_L_Sanusi ya yi magana.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Nasarawa, Mista Abdullahi Sule suna ganawa a halin yanzu. Gwmana Sule ya iso fadar Aso Rock ne misalin karfe 10 na safe gabanin taron majalisar zartarwa na kasa da za a gudanar kamar
Masu zafi
Samu kari