Latest
Akwai yiwuwar kungiyar Juventus za ta sayar da Christiano Ronaldo sakamakon halin rashin kudi da ta fada bayan bullar annobar coronavirus a kasar. A cewar kafar
Wani bidiyon dattijon mutum wanda aka gano mahaifin wata yarinya ce da aka killace a cibiyar killace cutuka masu yaduwa ya mamaye yanar gizo. An ga dattijon...
Wani almajiri ya halaka bayan ruwa ya tafi dashi a yayin da yake boyewa gwamnatin jihar Kaduna da ta bada umarnin kwashe almajirai daga jihar a matsayin hanyar.
A wani jawabi da ya fitar ranar Talata a Abuja, Buba ya bayyana cewa gidauniyarsa, wacce ya sakawa suna 'Yusuf Captain Buba coronavirus Trust Fund', za ta samar
Sa'o'i kadan bayan an tabbatar da cewa bata dauke da cutar coronavirus kuma an sallame ta daga asibiti, Oluwaseun Ayodeji Osowobo a ranar Litinin ta bayyana yad
A ranar Talata, Gwamnatin jihar Spain ta sanar da mutuwar mutane 849 cikin sa'o'i 24 sakamakon cutar Coronavirus. A yanzu jimillar mutane 8,189 ne suka mutu a f
Wata dokar kafin zuwan turawan mulkin mallaka wacce ta haramta luwadi an sake jaddada ta a wata babbar kotun Singapore a ranar Litinin 30 ga watan Maris...
Kasar Sierra Leone a ranar Litinin ta dage dokar hana yara mata masu juna biyu halartar makaranta. Wannan dokar an dage ta ne a ranar Litinin 30 ga watan Maris.
Muguwar cutar coronavirus ta hallaka mutane fiye da 30,000 a duniya a cikin watanni uku kacal. Yanzu haka akwai mutane fiye da 100 da aka tabbatar da cewa suna
Masu zafi
Samu kari