Latest
Akwai dubban mutane da ake zargin su na yawo da kwayar cutar COVID-19 a jikunsu. Don haka Hukumar NCDC ta ke bin diddikin cutar COVID-19 domin shawo kan annobar
Femi Adesina ya ce tun kafin barkewar annobar Covid-19 wanda aka fi sani da coronavirus, dama chan Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo rabin albashi suke dauka.
Wani babban mutumi da aka tabbatar yana dauke da annobar cutar Coronavirus a jahar Bauchi ya yi tsallen badake inda ya tsaya kai da fata lallai ba zai cigaba da
Kwamishinan Lafiya na jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi ya yi karin bayani a kan lafiyar shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Mallam Abba Kyari da aka gano
A cewar Binniyat, dakacin Jagindi, Danlami Barde tare da kaninsa Musa na daga cikin mutanen da yan bindigan suka kashe a yayin harin da suka kai a ranar Litinin
Bishop Oyedepo wani Faston da ake ji da shi a Afrika, ya bada gudumuwar kayan asibiti da tallafin kayan agaji a Legas da Ogun domin ganin bayan annobar COVID19.
Rundunar 'yan sanda na jihar Niger ta kama wani mutum da aka kama dauke da bindigu ba bisa ka'ida ba a Minna. Kwamishinan 'yan sandan jihar, Usman Adamu, wanda
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin kara adadin mutanen da take yi ma gwajin annobar Coronavirus daga 500 zuwa 1,500 a kowacce rana, kamar yadda hukumar kare y
Sabon gwamnan jahar Imo, Sanata Hope Uzodinma ya sanar da tsige babban akanta na jahar, Donald Igbo daga mukaminsa, sa’annan ya nada Mista Obieze Chukwukama a m
Masu zafi
Samu kari