Labari da dumi-dumi: 'Yan Boko Haram suna can sun kai hari a Ngala
A halin yanzu mayakan ƙungiyar Boko Haram suna nan sun kai hari a garin Ngala da ke jihar Borno kamar yadda Sahara Reporters ta tabbatar.
Wannan harin yana zuwa ne kasa da awa 24 da harin da yan ta'addan suka kai a Kirchinga a karamar hukumar Madagali na jihar Adamawa a daren ranar Litinin inda suka kone gidaje fiye da biyar.

Asali: UGC
Yan ta'addan sun kai harin ne bayan sun fito daga garin Rann da ke kusa da iyakar kasar Kamaru da Arewacin Borno.
DUBA WANNAN: Coronavirus: Dole 'yan Najeriya su yi watsi da addini - Guru Maharaj Ji
Ku biyo mu domin samun cikaken rahoton ...
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng