Latest
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta samu sunayen manyan 'yan siyasar jihar rubuce a wata takarda a wani gidan tsafi a babban birnin jihar. Kwamishinan '
Wasu da ake zaton 'yan daba ne sun balle shaguba da wasu gidaje a yankin Alimosho a jihar Legas a ranar Asabar. An gano cewa 'yan daban sun je yankin ne daga ya
Tsohon dan siyasa jigo a jam'iyyar PDP, Farfesa Terhemba Shija ya sanar da barin jam'iyyar. Farfesa Shija ya kasance a PDP ne tun a shekarar 1999 inda ya kasanc
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane goma sha uku (13) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriy
Sojojin kasar Chadi, bisa umarnin shugaban kasarsu, Idris Derby, sun kashe dumbin mayakan kungiyar Boko Haram bayan sun yi wata doguwar musayar wuta a tsakanins
Wasu mutane 10 da suka kamu da cutar coronavirus a jihar Osun sun warke kuma an sallame su sun koma gidajensu. Gwamnan jihar Gboyega Oyetola ne ya ya bayyana ha
Florence Ajimobi, uwargidan tsohon gwamnan jihar Oyo, ta ce ta kama mijinta yana cin amanarta har sau biyu amma ta yafe mishi. Uwargidan tsohon gwamnan ta bayya
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta gano kwarya mai cike da jini a gidan wani da ake zargi da zama dan kungiyar asiri a Gusau, babban birnin jihar. Jami'in hu
Jimillar wadanda annobar ta kashe a duniya ya tasanma 103,000 a ranar Jumaa, inda Amurka ce ke da adadin da ya fi kowa a yanzu bayan bullar cutar a China kamar
Masu zafi
Samu kari