Latest
Ma’aikatar lamuran addinin Musulunci, Da’awah, da shiryar da a’umma na Saudiyya ta bayyana cewa mutane su shirya gudanar da Sallar Tarawihi a gidajensu saboda.
Rundunar yan sandan jahar Ogun, ta kama akalla mutane 150 da ake zargin suna da nasaba da haddasa tashe-tashen hankula da sace-sace a wasu garuruwan jahar.
Gwamnatin jahar Kano ta yi feshin magani a wurare biyar da mutumin da aka tabbatar yana dauke da cutar coronavirus ya ziyarta kafin a gano yana dauke da ita.
Wata mata mai yara biyar da aka ambata da suna Shabnum Sadiq ta mutu bayan ta kamu da cutar coronavirus a lokacin wani tafiya da ta yi zuwa kasar Pakistan.
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta mayarwa direban da daya daga cikin jami'anta ya kwacewa kudi N40,000 dan ya hau titi lokacin dokar hana fita.
An shiga halin tsoro a yankunan Mangoro, Ogba, Agege, Iyana Ipaja da kuma Dopemu da ke jahar Lagas, yayinda yan ta’adda ke yiwa mazauna yankunan fashi da makami
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya ta sanar da cewa an samu karin mutane biyar da suka kamu da cutar Coronavirus a fadin tarayya da kuma karin 15.
Majalisar koli ta shari’ar Musulunci, NSCIA, a karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ta bayyana damuwarta da yadda gwa
Wani sabon rikicin kabilanci ya barke a jahar Taraba tsakanin kabilun Shomo da Jole dake karamar hukumar Lau ta jahar, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da
Masu zafi
Samu kari