Latest
Wasu ‘Yan iskan Gari sun tada hayaniya a Legas dalilin kara wa’adin takunkumin kulle. Yanzu haka Legas ta rikice bayan ‘Yan fashi da makami sun rika ta'adi.
Gwamnan Ekiti ya kara wa’adin takunkumin kulle ya farlanta rufe fuska a Jama’a. saboda Coronavirus. Yanzu Mutanen Jihar Ekiti za su kara zaman kullen makonni.
Wani ya na ikirarin ya gano maganin cutar Corovirus a Najeriya. Tsohon Farfesan asibitin Ahmadu Bello ya gano maganin Coronovirus kuma ana neman 'yan gwaji.
Kungiyar gwamnonin yankin Arewa sun nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari ya agaza musu da kayan tallafi don raba ma jama’a da kuma cibiyoyin gwajin cutar Coronav
Akalla mutane 17 ne suka mutu yayin da jirgin yakin Najeriya ya jefa bamabamai a kauyen Sakotoku dake karamar hukumar Dambo ta jahar Borno, bisa kuskure...
A jiya mu ka ji cewa wasu ‘Yan Najeriya 10 da ke kasar Ingila sun kamu da Coronavirus. Gwaji ya nuna COVID-19 ta kama wadannan mutane da aka kokarin dawo da su.
Duk da annobar COVID-19 Gwamnan Najeriya yi ki haramta yawace-yawace. Gwamna Ben Ayade ya ce idan ya ce kowa ya zauna a gida wasu ba su da hanyar cin abinci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnati za ta cigaba da rabon kudi da kayan abinci ga gajiyayyu da talakawa yayin da ya kara wa’adin dokar ta-ba
An sake samun mutum 2 da suka kamu da cutar Corona wato Covid-19 a jihar Kano, bayan sakamakon gwajin da akayi musu wanda ya tabbatar da cewa suna da cutar.
Masu zafi
Samu kari