Latest
Dazu cutar COVID-19 ta sake kashi wani Bawan Allah a Legas dazu nan. Yanzu wadanda su ka mutu a sakamakon wannan cuta ta COVID-19 sun ka kai mutane 6 a Legas.
Gwamnatin jihar Katsina, karkashin gwamna Aminu Bello Masari, ta umurci dukkan ma'aikatan jihar su koma bakin aiki daga karfe 10 na safe zuwa karfe 2 kullum.
Wani Kansila a karamar hukumar Katcha ta jihar Neja ya bace bat da kayan abinci da aka bashi ya rabawa mutanen yankinsa domin saukake radadin dokar zama a gida.
Manyan jami’an gwamnati daga jihohin Benue da Taraba a ranar Talata, 14 ga watan Afrilu sun isa jahar Nasarawa domin tattaunawa a kan rashin tsaro a yankin.
Gwamnatin tarayya ta gargadi Musulmai a kasar da su guji taron jama’a da kuma tarukan addini a matakin hana yaduwar cutar coronavirus a lokacin azumin Ramadana.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin jahar Kano na cikin tsaka mai wuya a yanzu, kan shirin rufe harkokin jahar gaba daya domin hana yaduwar annobar coronavirus.
Mun kawo wani rahoto na yadda annobar Coronavirus ta ke kashe Bayin Allah a kasashen Afrika. Aljeriya da Najeriya su na jeringiyar kasashen da ake fama da cutar
Bayan kammala taro ne shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong, ya fitar da jawabi a kan matakan da gwamnonin suka dauka bayan kammala tattaunawarsu da
Likitoci sun bayyana cewa za a iya yada cuta mai toshe numfashi wato Coronavirus (COVID-19) ta hanyar fitar da iska daga dubura wato tusa, Vanguard ta ruwaito.
Masu zafi
Samu kari