Latest
Ma'aikatan tarayya sun bukaci a kara albashi daga ₦70,000 zuwa ₦300,000 saboda tsadar rayuwa da kuma rashin cika alkawarin da gwamnati ta yi a baya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya yi hasashen cewa Bola Tinubu zai samu akalla kashi 25 cikin 100 a jihohin Arewa a zaɓen shugaban ƙasa na 2027
Bankin Duniya ya ce zai tallafa wa sauye-sauyen harajin wutar lantarki da tallafin gwamnati a Najeriya domin inganta samar da wuta da dorewar bangaren.
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi Allah-wadai da hare-haren 'yan bindiga a kananan hukumomi hudu, tare da alkawarin daukar matakan karfafa tsaro.
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce Tinubu yana sane da wahalhalun 'yan Najeriya, yayin da ya bayyana matakan rage radadin matsin tattalin arziki.
Gwamnan jihar Akwa Ibom Umo Eno ya ce ya taba samun N10m a wata daga sayar da kosai da burodi, amma wani mai suka ya kalubalanci gaskiyar adadin.
NDC ta yi watsi da jerin sunayen 'yan takarar jihar Anambra da INEC ta wallafa, tana mai zargin cewa an shigar da su ne ta bayan fage ba tare da amincewarta ba.
Yan bindiga sun nemi Naira miliyan 40 daga al’ummar Kebbe a Sokoto, tare da barazanar kai hari, yayin da mazauna garin ke gudun hijira saboda fargaba.
Kwamitin bincike na Majalisar Wakilai ya ce ba a taba kafa kungiyar Presidential Foreign Investment Promotion Council bisa doka ba, ya wanke Femi Gbajabiamila.
Masu zafi
Samu kari