Latest
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya sanar da dakatar da yin sallar tarawihi da sallar Juma'a a cikin jami kamar yadda The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya kuma d
A ranar Alhamis ne kasar Tunisia ta bayyana cewa ta damke wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin shafawa jami'in tsaro cutar coronavirus. An zargi daya daga
Wani mutum mai fama da cutar coronavirus sun ba hammata iska tare da wani jami'in NSCDC a cibiyar killace masu cutukan da ke yaduwa ta Kaduna. Damben ya biyo ba
Wasu miyagu sun kai hari kauyen Peace da ke yankin Lugbe, babbar birnin tarayya, inda hakan ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku, an kuma lalata dukiyoyi da dama.
Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutum 35 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 wato coronavirus a kasar. Ha
Rahotanni na ta yawo a kafafen sada zumuntar zamani ballantana WhatsApp a kan cewa gwamnatin tarayya tayi wa Maryam Sanda rangwame. Idan zamu tuna, an yankewa M
Jami'an 'yan sanda sun damke mutum 4 da ake zargi da kisan Funke Olakunrin, diyar shugaban Afenifere, Chief Reuben Fasoranti. An kashe Olakunrin ne a tsakanin t
Akalla mutane 6 ne suka gamu da ajalinsu a hannun gungun miyagun yan bindiga a wasu kananan hukumomin jahar Neja guda biyu, da misalin karfe 10 zuwa 12 na ranar
Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta nemi kasashen duniya dake kokarin janye dokar ta bacin da suka sanya don gudun kare yaduwar annobar Coronavirus su cika sharudd
Masu zafi
Samu kari