Latest
Sanata Ali Ndume ya tsaya kai da fata a kan bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsige shugabar kwamitin raba kayan tallafin Coronavirus, Minista Sadya Uma
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun bi cikin dare sun kai hari a unguwar Gbagyi Villa dake cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna, inda suka kashe mutum 1.
An sake samun mutum biyu dauke da cutar coronavirus a jihar Katsina. Wannan ne ya kai jimillar masu cuta zuwa 9 a jihar kamar yadda NCDC ta bayyana. Shugaban kw
Gwamnatin jiihar Kaduna ta sanar da sallamar masu cutar Coronavirus uku dake jinya a jihar bayan an tabbatar da cewa sun samu sauki kuma sun barranta daga cutar
Mutum 14 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da mutum 8 suka samu raunika daban-daban sakamakon hatsarin da aka yi kusa da kauyen Makoke da ke kan titin Wudil zu
A kalla mutum 6 cikin 'yan kwamitin yaki da Covid-19 a jihar Kano suka kamu da muguwar cutar, majiya mai karfi ta sanar wa jaridar Daily Nigerian. Majiyar ta ce
An samu karin mutane bakwai da suka samu sauki bayan kwashe makonni suna jinya sakamakon cuta mai toshe numfashi data addabi duniya Coronavirus watau COVID-19.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna, kwamishinoni uku da diyar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun killace kansu bayan an gano cewa sun yi mu'amala da wa
Fadar gwamnatin Najeriya ta mayar da martani mai zafi ga Sanata Ali Ndume biyo bayan zargin yan gaban goshin shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi da rashin g
Masu zafi
Samu kari