Latest
Labarin da ke shigo mana na nuna cewa Allah ya yiwa, Hajiya Binta Umar Farouq, uwargidar mai martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk, rasuwar ranar Juma'a.
Shugaban kwamitin ko ta kwana dake yaki da yaduwar annobar cutar COVID-19 a jahar Kano, Farfesa Abdulaziz Habib ya kamu da cutar COVID-19, watau Coronavirus.
Firai Ministan kasar Sudan, Abdalla Hamdok, ya tsige gwamnan Khartoum, babban birnin kasar, bayan ya nuna tirjiya a kan dokar gwamnati na hana yin sallar jam'i.
Za a rufe masallacin Al-Aqsa (Kudus) da ke birnin Jerusalem har a kammala azumin watan Ramadan saboda barkewar annobar Coronavirus. Malaman addinin musulunci ne
A safiyar yau Juma'a, manyan tituna da na cikin anguwanni a jihar Kano sun bayyana kamar an sharesu. Wannan ya biyo bayan dokar hana zirga-zirga da gwamna Gandu
Malaman addinin Islama a Najeriya, sun bayar da shaidar cewa ba zai yiwu su gudunar da tafsirin Al-Qur'ani da bisa al'ada su ka saba gudanarwa a watan Azumi.
Gwamnatin tarayya ta fara rabon kayayyan tallafin COVID-19 ga gidaje 600,000 a babbar birnin tarayya Abuja. Karamar ministar birnin tarayya, Ramatu Aliyu, ce ta
A watan Ramadan ne aka saukar da Al-Qur'ani mai girma kuma shine watan da Musulmai ke kwashewa suna azumi. A kalla ana daukar kwanaki 29 ko 30 ana kauracewa ci,
Sakamakon gwaji na ci gaba da nuna cewa har yanzu, Mohammed Atiku Abubakar, dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku, na dauke da cutar coronavirus.
Masu zafi
Samu kari