Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya (Hotuna)

Marigayi shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, ya dawo Najeriya ne a ranar 14 ga watan Maris daga kasar Jamus.

Ya samu damar halartar taruka da dama kafin a tabbatar da cewa yana dauke da muguwar cutar Coronavirus a ranar 24 ga watan Maris din 2020.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Source: Twitter

Marigayin ya samu halartar taro tare da shugaban kasa Muhammadu Buhari, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, gwamnonin kasar nan da dama, ministoci da kuma wasu manyan jami’an gwamnati.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Kwanaki kadan bayan dawowa daga Jamus, ya samu halartar bikin auren dan sifeta janar din ‘yan sandan kasar nan, Muhammad Adamu.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da kuma mai kudin nahiyar Afrika, Aliko Dangote suna daga cikin manyan da suka halarci bikin.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

A taron gwamnonin APC da aka yi tare da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar 16 ga watan Maris, Kyari ya samu halarta don har hoto suka yi.

Taron kuwa an samu gwamnoni 16 cikin 20 da suka halarta.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: Shugaban ma'aikatan Najeriya Abba Kyari ya riga mu gidan gaskiya

Gwamnonin sun hada da Babagana Umar Zulum na jihar Borno, Babajide Sanwo Olu na jihar Legas, Dapo Abiodun na jihar Ogun, Godwin Obaseki na jihar Edo, Atiku Bagudu na jihar Kebbi.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Akwai Gwamna Abubakar Badaru na jihar Jigawa, Abdulrazak Abdulrahman na jihar Kwara, Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, Mohammed Abubakar Sani na jihar Niger, da Simon Lalong na jihar Filato.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Sauran sun hada da Rotimi Akeredolu na jihar Ondo, Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Adegboyega Oyetola na jihar Osun, Aminu Masari na jihar Katsina, Hope Uzodinma na jihar Imo da Inuwa Yahaya na jihar Gombe.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Kafin a dakatar da taron kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC, Abba Kyari ya samu haduwa da Kwamared Adams Oshiomhole a ranar Litinin 16 ga watan Maris.

A ranar Talata, 17 ga watan Maris, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar ya jagoranci wakilai don ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a Okene.

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya

Kwanakin karshe na marigayi Abba Kyari kafin fara jinya
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel