Latest
Ana tsammanin mutane masu yawa sun rassa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kaiwa kananan hukumomi 3 a jihar Katsina. Kananan hukumomin suna hada d
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya sallami kwamishinan ayyuka da kayan more rayuwa na jihar, Injiya Mu'azu Magaji. Hakan ya biyo bayan mummunan fur
Gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wasu mutum 3 masu cutar coronavirus. Kwamishinan lafiya na jihar, Akin Abayomi ne ya sanar da labarin a ranar Asaba
Kwamishinan Ayyuka da Gine–Gine na jihar Kano, Mu'azu Magaji ya yi martani a kan rasuwar shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari inda ya ce yanzu Naj
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Asabar ya tara malamai da mutanen da ke sansanin gudun hijira dabandaban a karamar hukuma Ngala domin yi wa
Abba Kyari, marigayin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, an birne shi a Abuja. A ranar Juma'a, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sa
Kasar China da kasashen G-20 sun amince su dakatar da karbar basukan da suke bin kasashe matalauta a duniya, wanda bankin duniya ya kira da kasashe masu tasowa.
Abba Kyari haifaffen dan kabilar Kanuri ne daga jihar Borno da ke Arewaci maso gabas din Najeriya. Ya samu karatun firamare da na sakandare a jihar Borno. Ya yi
A yau Asabar 18 ga watan Afirilu ake za a yi janaizar Malam Abba Kyari, tsohon shugaban maaikatan fadar shugaba Muhammadu Buhari a babban birnin tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari