Latest
Za ku ji irin fadi-tashin da Abba Kyari ya yi domin kare Najeriya daf da zai mutu. Abba Kyari ya taimakawa Gwamnan Bauchi lokacin da su ke jinyar Coronavirus.
Tsohon Shugaban kasa Ibrahim Babangida ya yi wa Buhari ta’aziyyar Abba Kyari. Janar Babangida ya fadawa Buhari abin da zai yi bayan Abba Kyari ya bar Duniya.
Rahoton jaridar ya bayyana cewa uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta fi son Buhari ya zabi Buba Marwa, wanda suka fito jiha daya, don ya maye gurbin mariga
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 86 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahad
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanare da kulle karamar hukumar Kazaure bayan tabbatar da samun bullar annobar cutar covid-19 a karamar hukumar ranar Lahadi. Gwamnan
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abba Kyari ya rasu a ranar Juma'a amma an birne shi a safiyar Asabar. An birne shi ne a makabartar Gud
Babban sakataren ma'aikatar lafiya ta kasar Uganda ya bayyana cewa mutanen da aka killace a waje daya a kasar na neman juna don jima'i da juna. Kamar yadda babb
Shugaban 'yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau yana tunanin yada makamai tare da mika kansa ga gwamnatin Najeriya, majiya mai karfi ta sirri daga yankin Are
Hukumar Lafiya ta Duniya, ta yi nazari gami da hangen nesa a kan yiwuwar nan gaba Afirka ka iya zama cibiyar cutar coronavirus, wadda ta yiwa duniya kawanya.
Masu zafi
Samu kari