Latest
Fitar da ta yi ne babu izininsa ya fusata shi har ta kai ga ya dauko wata adda ya datse mata hannu yayin da su ke tsaka da cacar baki bayan ta dawo gida," a cew
A daren ranar Asabar ne hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta sanar da samun karin sabbin mutane 49 da suka kamu da kwayar cutar covid-19 a fa
An kidime bayan an samu labarin annobar cutar Coronavirus a Kauyen Borno a daidai lokacin da ake fama da annobar cutar COVID-19 a Najeriya da sauran kasahe.
Mun kawo kanun abubuwan da Shugaban kasa Buhari ya fada game da Abba Kyari a jawabinsa na jiya. Daga ciki za a fahimci Abba Kyari ya na da kishin-kasa da amana.
Wasu na hannun-daman Buhari sun wanke Abba Kyari daga zargin masu zargi. Kakakin Buhari ya ce idan ana neman wanda Jama’a ba su fahimce shi ba, a samu Kyari.
Da alama dai mutane ba su san wanene ainihin Malam Abba Kyari har ya mutu ba. Mun tattaro yadda Jama’a su ke bayyana abubuwan da ba sani ba game da Marigayin.
Aliko Dangote, Atiku Abubakar da Dr. Goodluck Jonathan sun yi wa Buhari ta’aziyyar Abba Kyari jiya. Atiku Abubakar da Aliko Dangote sun yi magana ta Tuwita.
Hadimin Shugaban Najeriya Marigayi Kyari ya samu falaloli kafin ya cika. Shekh Isa Pantami wanda ya jagoranci addu'a a wurin bimne Abba Kyari, ya fadi wannan.
Sanarwar na zuwa ne a daidai lokacin da jama'a ke cigaba da nuna fushinsu a kan yadda manyan hadiman gwamnati da sauran jama'a su ka yi watsi da dokokin dakile
Masu zafi
Samu kari