Latest
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kaddamar da farmaki a wani kamfanin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar a jahar Adamawa...
Gwamnatin tarayya a ranar Talata, 21 ga watan Afrilu, ta gargadi yan Najeriya a kan guje ma amfani da rigakafin bogi da ake yi a Kano da sunan maganin COVID-19.
Kungiyar shugabanin jihohi na jamiyyar APC ta bukaci shugabanin jam'iyyar na kasa su zaba wa Shugaba Muhammadu sabon shugaban ma'aikatan fadarsa. Daily Trust ta
A ranar Talata ne rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da damke matasa 30 da aka samu da laifin take dokar nisantar juna a jihar. An kama matasan ne da l
A jiya aka ji Coronavirus ta sake kama wani Likita a Yankin Kudancin Najeriya. Kwayar cutar Coronavirus ta shiga jikin Likitan da ke duba Marasa lafiya a Ekiti.
Limami 15 ne rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke a kan zarginsu da ake da yin sallar Juma'a ta jam'i a jihar tare da karya dokar hana zirga-zirga. Gwamna A
Tsoron COVID-19 ta sa na hana Gwamnonin Jihohi tafiya. Ministan jirage Hadi Sirika ya ce a wannan lokaci na annobar Coronavirus, tafiya mai muhimmanci ake bari.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 117 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau Talata.
Darakta janar din hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta kasa, Dr Chikwe Ihekweazu ya sanar da cewa shugaban kasa Muhammadu zai bayyana wasu tsauraran hukunci
Masu zafi
Samu kari