Latest
Jam'iyyar APC da hukumar kwastam ta kasa ta yankin Oyo/Osun a ranar Asabar sun kwatanta ikirarin gwamnatin jihar Oyo da rashin gaskiya. Idan za mu tuna gwamnati
A cewar gwamnan, akwai bukatar a rage yawan gawarwakin mutane da aka ajie a dakunan ajiyar domin samun wurin da za a ajiye sabbin gawarwakin mutanen da suka mut
Mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kashe mutum 5 a tawagar tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. Wa
Kakakin jam'iyyar APC mai mulki, Malam Lanre Issa-Onilu, ya ce nadin shugaban ma’aikatan shugaban kasa na a karkashin ikon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne.
Wani mutum mai matsakaicin shekaru mai suna Johnbosco Ejiogu da ke Umudagu Mbieri a karamar hukumar Mbaitoli ta jihar Imo ya shiga hannun 'yan sanda. Ana zargin
Gwamnatin Borno ta bayyana cewa ta kama wani bawan Allah da ke dauke da cutar coronavirus, bayan ya jagoranci binne mutum na farko da ya kamu da cutar a jahar.
Rundunar sojin Operation Hadarin Daji ta halaka 'yan bindiga 89 tare da ceto wasu mutum biyar da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Shugaban fannin yada laba
Wata mata da ake zargin ta tsere ne daga cibiyar killacewa ta Abuja an damke ta a jihar Nasarawa. Matar 'yar asalin Ibadan ce kuma ana zargin ta gudu daga cibiy
Duk da gwamnatin Kano ta musanta labarin yawaitar mutuwar mutane a cikin birnin jihar, rahotanni sun bayyana cewa adadin mutanen da ke mutuwa ya na cigaba da ar
Masu zafi
Samu kari