Latest
Na kula cewa ba yarinya nake koma wa ba, kuma gashi mahaifiyar mijina ta fara tsangwamata tana cewa ina cin kudin dan ta ba tare da haifa masa komai ba. Daga baya ta zo ta fara zargin cewa na girme shi, ina yi masa wayo. "Lamarin
Wani dan Najeriya mai suna Haruna Moda Maina Asaga ya nuna alhini akan mutuwar kannasa guda biyu. Mutumin ya yayi rashi na kaninsa da kuma kanwarsa, Usman da Asha Modu Mai a, a Maiduguri, jihar Borno.
Kasar Isra'il ta kira wani yaro dan karamin yaro dan shekara hudu Musulmi dan kasar Palastine daga yankin Gabashin Jarusalam, domin binciken shi. Yaron mai suna Muhammad Rabi Elayyan wasu jami'an 'yan sanda ne masu yawan gaske...
Idan ana zancen harbo tsuntsu biyu da dutse daya to garin Little Rock yana daya daga cikin garuruwan da suke da aikin yi ga mutane, saboda wani sabon tsari da suka fito dashi wanda zai taimakawa marasa aikin yi su samu abin...
An ruwaito cewa wani mutumi dan shekara 29 mai suna Prince Yeboah Wiredu, ya kashe kanshi bayan matar shi da yake so fiye da komai da kowa a duniya ta raina masa hankali ta mayarr da shi wawa...
Abinda ya faru shine jaririyar wacce suka sanyawa suna Nmachi an haifeta da farin gashi da kuma shudin ido, inda hakan ke nufin bakaken fata sun haifi baturiya, mahaifan jaririyar 'yan asalin Najeriya ne suka koma birnin Landan...
Wannan lamari dai ya faru ne a ranar Talata, 24 ga watan Satumba a filin sauka da tashin jirage na Malam Aminu Kano dake garin Kano a daidai lokacin da Ministan yake kan hanyarsa ta komawa Abuja daga Kano.
Majalisar Jihar Jigawa, a ranar Talata ta dakatar da wasu manyan jami'anta biyu na tsawon watanni shida kan yunkurin da su kayi na dakile wata bincike da majalisar ke gudanarwa. Wadanda aka dakatar sun hada da tsohon bulaliyar maj
Majiyar Legit.ng ta ruwaito mataimakin kwanturolan kwastam, Bashir Abubakar ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Katsina a ranar Talata, 24 ga watan Satumba, inda yace a ranar Litinin aka kama kayan a g
Masu zafi
Samu kari