Latest
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bawa matashin nan, Idris Abukakar Muhammad, kyautar makudan kudi, miliyan N5, tare da gaureriyar sabuwar mota kirar Toyota Corolla biyo bayan nasarar da ya samu a gasar musabaq
Shekaru biyu bayan karewar wa'adin shugaban kasar Amurka na 44 a tarihi, Barack Obama, wata shahararriyar mai daukansa hotuna, Callie Shell, ta saki wasu zafafan hotunansa da babu lallai idanu sun taba kai wa gare su.
Babu kasa da mata 14 da suka lashe zaben fidda gwani a kananan hukumomin jihar Adamawa karkashin jam'iyyar APC. Sakataren yada labarai na jihar, Alhaji Mohammed Abdullahi ne ya sanar da hakan a ranar Litinin a garin Yola yayin da
Daga cikin sunayen akwai: Dr Abba Zakari, Engr. Aminu Usman, Ibrahim Garba Hannun Giwa, Ibrahim Baba Chaichai, Mohammed Alhassan, Kabiru Hassan Sugungu.
A gobe Laraba, 25 ga watan Satumban 2019, za a rantsar da sabbin shugabannin kwamitocin majalisar dattawa da aka nada kamar yadda shugaban majalisar, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya bayyana
Rahotannin da muka samu a ranar Talata 24 ga watan Satumba sun tabbatar mana da cewa damisar ta kashe mafaraucin ne a daidai lokacin da ya shiga harbarta yayin da take kalace da barewa.
Wasu mutane sun sanyawa wani yaro Musulmi wuta saboda yaki ya furta wata kalma ta addininsu na Hindu, a yankin Chandauli dake Uttar Pradesh, cikin kasar Indiya. An bayyana cewa wasu mutane ne guda hudu suka yi garkuwa da yaron...
Jamila ta fadi a cikin korafinta ga kotun cewa akwai yiwuwar yaran za su iya shiga matsanancin hali idan ta bar su a hannun mahaifinsu wato Sani Umar.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, wata babbar motar tirela makare da kwanukan rufin gida ta afka ma wasu tarin motoci, babu da a daidai sahu a akan gadar Doma dake jahar Gombe, wanda tayi sanadiyyar mutuwar mutane 6.
Masu zafi
Samu kari