Latest
A kalla shaguna 20 wadanda suka hada da wurin siyar da magani ne suka ci babbake a jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne wurin karfe 7 na yamma a wurin Constitution
Ma’anar Azumi a Shari’a shi ne bautawa Allah Madaukaki ta hanyar kamewa daga cin abinci da abin sha da jima’i, tun daga hudowar Al fijir har zuwa faduwar rana.
A cikin kwanaki hudu tak ne jihar Kano ta yi rashin manyan sanannun mutane da suka hada da malaman jami'a, kwaleji, Islama da kuma ma'aikatu. Rashin manyan muta
Wasu Kasashe za su yi fama da fatarar abinci a Nahiyar Afrika saboda Coronavirus. Jerin wadannan Kasashe da za su yi fama da fatarar abinci sun hada da Sudan.
A wani atisaye da kwamandan rundunar 21SAB ya jagoranta, dakarun soji sun kwace kauyen Bula Shatane daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram tare da lalata gidaj
A cikin wasikar da ya aike wa Majalisar Dattawa a ranar Talata, Shugaban kasar ya bukaci majalisar ta amince da nadin. Shugaba Buhari ya yi hakan ne kamar yadda
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da sallamar majinyata 48 dake kwance a cibiyoyin killacewanta na cutar Korona. Gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana haka
Kwamishinan yan sandan jihar, Umar Musa Muri, wanda ya sanar da hakan yayin taron manema labarai a ranar Laraba ya ce an gurfanar da wadanda aka kama a gaban ko
Shugaban Masallatan Harami na Makkah da Madina, Sheikh Abdurrahman Sudais, ya sanar da cewa an kusa a bude masallatan guda biyu domin ci gaba da yin ibada.
Masu zafi
Samu kari