Latest
Fitaccen jarumin fina-finan Indiya, Irrfan Khan, wanda ya taka rawar gani har a fina-finan Hollywood ya rasu yana da shekara 53 bayan ya yi fama da ciwon hanji.
A makon nan Hope Uzodinma ya ce yanzu ya na boye N2b kowane wata a jihar Imo bayan kwanaki 100 rak da ya yi a ofis. Gwamnan Jihar Imo ya hau mulki ne a 2020.
A ranar Talata ne dai kwamitin zartarwa na Asusun Lamunin IMF ya amince da bukatar kasar Najeriya bayan da ta nemi tallafin kudi na Dalar Amurka biliyan 3.4.
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya bayyana cewa mahaifiyarsa ta nemi ya aske gemunsa bayan ya ziyarceta a lokacin da ya warke daga cutar coronavirus.
Gwamnan Ondo ya Coronavirus ta na harbin Bayin Allah ne saboda sakacin Jami’an tsaro. Rotimi Akeredolu ya ce laifin Jami’an tsaro ya sa COVID-19 ta ke yaduwa.
A karon farkon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana irin halin ha'ula'i da ya tsinci kansa har na tsawon kwanaki 26 a ware yayin da ya ke jinya.
Kungiyar matasan Arewa (AYCF) ta yi wa gwamnatin jahar Lagas wankin bargo a kan watsi da ta yi da al’ummanta a jahar wajen rabon kayan rage radadin hana fita.
Mun ji cewa Masanan Duniya sun sa ranar da maganin Coronavirus zai fito. Ana tunanin sai karshen shekarar 2021 za a iya samun maganin da zai warkar da COVID-19
Najeriya na ci gaba da samun hauhawan masu annobar coronavirus, inda a yanzu adadin masu ita ya kai 1,532 kamar yadda alkaluman hukumar yaki da cutar ta fitar.
Masu zafi
Samu kari