Latest

Tirkashi: Mai gida ya sanya wa matarsa wuta a Ondo
Tirkashi: Mai gida ya sanya wa matarsa wuta a Ondo
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Jami’an yan sandan jihar Ondo sun kama wani mutum mai suna Ojo Daniyan, kan zargin aikata kisan kai. An zargi Daniyan da cinna wa matarsa, Dorcas wuta a hanyar Irese, Akure, jihar Ondo, a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba.