Latest
Gwamnatin Indonesiya ta tanadi na’urar ATM mai zubo da shinkafa a kokarinta na tabbatar da talaka ya samu abinci yayinda kasar ke gwagwarmaya da annobar korona.
Gabanin ajali ya katse masa hanzari, Marigayi Alhassan ya kasance daya daga cikin manyan dattawa na unguwar Koki da ke karkashin karamar hukumar cikin birni.
Gwamnatin jihar Benue, a ranar Litinin, ta tabbatar da samun mutum na uku da ta kamu da cutar COVID-19 a jihar. Ta kasance tsohuwar 'yar majalisar wakilai.
Tsohon ‘Dan Majalisar Kadunawatau Shehu San ya tabo shugabannin kasar nan. Sanata Sani ya ce Nnamdi Azikiwe ya na cikin Shugabannin kirkin da aka yi a tarihi.
An kuma dakatar da yin sallolin Juma'a da zuwa coci a ranakun Lahadi na kimanin sati uku da suka gabata a yunkurin da jihar ke yi na dakile yaduwar korona.
Gwamnatin Kaduna ta ce ta tara kudi har naira miliyan 1.9 cikin kwanaki biyu, daga wajen masu karya dokar kulle da aka sanya a jihar don hana yaduwar korona.
Femi ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da yake ganawa da kungiyoyi masu zaman kansu, inda yace da haka ne zasu tabba an kashe kudaden yadda ya kamata.
Gwamnan, wanda shi ma ‘Baba karami’ ne ya bayyana haka ne a shafinsa na dandalin sadarwar zamani ta Twitter, a ranar Litinin, 11 ga watan Mayun shekarar 2020.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sanar da kwace dala dubu 300 daga hannun wani mutumi dan kasar China, Li Yan Pin.
Masu zafi
Samu kari