Latest
A jiya gwamnatin Tarayya ta Buhari ya nada mutum 13 da za su dage wajen dawo da kamfanin Ajaokuta. Boss Mustapha zai jagoranci kwamitin farfado da kamfanin.
Mai Martaba Sarki Muhammad Sanusi II ya mika ta’aziyyar Marigayi Alhaji Yusuf Bayero (Dan Iyan Kano). Ya yi addu’a Allah ya yafe masa, ya kuma bi masa hakkinsa.
Sanarwar ta yi kira ga al'ummar jihar su kara hakuri tare da ba wa gwamnati goyon bayan a yakin da ta ke yi da annobar duk da irin halin da mutane ke ciki.
Enenche ya ce wasu yan bindigan da dama sun tsere da raunikan harsashi a harin hadin gwiwa da aka kai wa wasu da ake zargin yan bindiga ne a mabuyarsu a Kaduna.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twiter, ta sanar da cewa karin sabbin mutane 242 din sun fito daga jihohin Najeriya.
Shehu, wanda nadinsa ya fara aiki a ranar 19 ga watan Maris, zai shafe zangon farko mai wa'adin shekaru biyar hukumar RMAFC tare da zabin sabunta nadinsa na zan
Kazalika, a ranar Alhamis da ta gabata, wani tsohon dan takara a jam'iyyar PDP daga Azare, Musa Azare, ya rubuta wasika zuwa ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Moham
Marigayin ya taba rike mukamin kwamishinan raya karkara da kuma kwamishinan lafiyar dabbobi da gandun daji na jihar Kano. A sakon da ya wallafa a shafinsa na
A kowace rana Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto zai rika biyan masu aikin COVID-19 kudi har N15, 000. Jaridar Daily Trust ta fitar da wannan rahoto.
Masu zafi
Samu kari