Latest
Shugaban majalisar ya fusata da wasu daga cikin abokanan aikinsa, da suka saba wa dokokin da muhukuntan lafiya suka shar'anta na dakile yaduwar cutar korona.
Ma'aikatar lafiya ta jihar Kano ta sanar da rasuwar wasu mutum 6 a jihar sakamakon annobar Coronavirus. A shafinta na twitter, ma'aikatar lafiyar ta kara da cew
Jawabin ya kara da cewa, za a gayyaci shugaban kamfanin dillancin man fetur na kasa, Mista Mele Kyari, domin ya bayar da bayani a kan tallafi da gudunmawar da
Meng Wei Kun da Xu Kuoi sun kawo masa tsabar kudi naira miliyan 50 har cikin ofishinsa dake ofishin hukumar EFCC a kan titin filin jirgin sama na Sakkwato.
Mustapha ya ce CBCN ta damka dukkan asibitocin ga gwamnati domin mayar da su cibiyar killace masu cutar korona. A cikin makon jiya ne cibiyar yaki da cututtuka
Majalisar Wakilai ta Tarayya ta amince da bukatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari na karbo bashin kudi Naira Biliyan 850 domin cika kasafin kudin shekarar 2020.
Gudun kamuwa da cuta Coronavirus ta sa wani Bawan Allah ya mutu bayan Likitoci sun guje shi a Legas. Mun kuma ji cewa Abubakar Shekau ya yi jawabi cikin kuka.
A wata wasikar da Buhari ya aikawa majalisar, ya nemi amincewarta da Diana Okonta (daga kudu maso kudu), Ya'ana Yaro (daga arewa maso gabas) a matsayin darektoc
A wani sabon sako na daukan sauti, an ji muryar jagoran kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, yana rusa kuka yana neman kariyar Allah daga sojojin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari