Latest
Muhammadu Buhari ya yi gum da harin Katsina, ya yi tir da abin da aka yi a Kaduna a jiya. Shugaban kasar ya yi magana bayan Fulani sun kai harin ramuwar gayya.
Wata kotun majistare da ke zama a Kano ta bada umarnin damko Malam Kabiru Ado-Panshekara, shugaban karamar hukumar Kumbotso da ke jihar a kan kin bayyana a gaba
Acewar Mustapha, nadin da aka yi wa Ikonne zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yunin shekarar 2020 kuma nadin na shekara 5 kamar yadda majiyar Legit ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa, Abuja. Daga cikin wadanda suka hallara harda Amb. Ibrahim Gambari.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani jami'in sojan Najeriya a kan hanyar Auga zuwa Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta arewa maso gabas ta jihar Ondo.
Hukumar INEC ta ce har yanzu ba ta yanke shawarar dage zaben gwamna a jihohin Edo da Ondo ba wanda ta tsara gudanarwa watan Satumba da kuma Oktoba na bana.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tura wakilanta na ma'aikatar lafiya zuwa Azare da ke jihar Bauchi, Katsina da Jigawa sakamakon hauhawar yawan mace-mace.
Wasu mutane da dama na yada rade–radin cewa muguwar cutar coronavirus mai shake numfashi ne ta kama mai martaba amma Usman Ibrahim ya ce hakan ba gaskiya bane.
Oyinkasola Emmanuel ta yi magana a kan irin namjini da za ta so kare rayuwarta da shi. A take kuwa ta soke hamshakin mai kudi, Dangote daga mazan da take so.
Masu zafi
Samu kari