Latest
Cutar korona ta kashe Dr Kabir Tijjani, shugaban babban asibitin Mani da ke jihar Katsina. Babban likitan ya rasu ne a ranar Talata kamar yadda wata majiya daga
Shugaban kungiyar Izala zai fara shirin maka gidan jaridar da ta buga labarin mutuwarsa a kotu. Rade-radin mutuwar ra sa Lauyoyin Abdullahi Bala Lau wannan.
Fitaccen jarumin fina-finai, Ali Nuhu ya ce ya tuba da sumbata ko rungumar mata a cikin fina-finan kudancin Najeriya. Ya ce ya daina ne saboda hakan bai dace da
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa a kasa watau NCDC ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 146 a fadin Najeriya, jihohin Legas da Kano.
A cikin wata wasika da shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, ya karanta a zauren majalisar ranar Talata, ya ce shugaba Buhari ya bukaci sauya sunayen mutane
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sallamar masu fama da cutar Coronavirus 12 dake jinya a cibiyar killacewanta a yau ranar Talata, 12 ga watan Mayu, 2020.
Wasu wadanda ake zargin 'yan daba ne sun balle tare da shiga ofishin dan majalisar wakilai, Benjamin Kalu. Lamarin ya tada hankalin jama'a don ya bayyana gazawa
Gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya ce rashin yarda da cutar corona da taurin kai irin na jama'ar jihar na daga cikin abinda ke bada gudumawa a matsalolin jihar.
Sarkin Ilorin, Ibrahim Sulu-Gambari ya mika godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan nada Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma'aikatan fadarsa.
Masu zafi
Samu kari