Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin Shugaban kasar Guinea Bissau, Umaro Sissico Embalo a yau Asabar. Dokar nesa-nesa da juna ta yi aiki a hotunan.
Tsohon dan majalisar jihar Kaduna, Yakubu Bityong, ya rasu a ranar Juma'a da dare. Bityong ya wakilci mazabar Kaura tsakanin 2011 zuwa 2019 a majalisar jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole ta ragargaza mayakan Boko Haram a dajin Sambisa da ke Borno a ranar 15 ga watan Mayun 2020, Daily Trust ta ruwa
'Yan ta'adda sun kara kai hari wani gari a jihar Adamawa washegarin ranar da aka yi rikici tsakanin wasu kabilu a jihar. Lamarin ya faru ne a garin Mbemun.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musanta ikirarin da ake yi na cewa shugaban na karya dokar kiyaye yaduwar cutar korona ta hanyar kin saka takunkumi.
A yau Asabar 16 ga watan Mayun 2020, gwamnatin tarayya ta tura dakarunta don yaki da 'yan ta'addan da suka gallabi jihar Katsina. Jaridar The Nation ta bayyana
Kungiyar ma'aikatan jinya da ungozoma ta Najeriya (NANNM) a jiya Juma'a, ta bayyana cewa mambobi 15 ta rasa sakamakon annobar coronavirus a fadin kasar nan.
Dr. Tijjani Hussaini ya sanar da cewa babban kalubalen da suke fuskanta a Kano shine samun wadanda suka yi mu'amala da masu cutar amma suke kin zuwa gwaji.
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
Masu zafi
Samu kari