Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai a ranar Juma'a ya yi taro da shugabannin cibiyoyin tsaro na jihar tare da sauran masu ruwa da tsaki a kan tsar
Kimanin mutane 50 ne aka ruwaito cewa yan bindiga sun kashe a kananan hukumomin Kankara, Dutsinma, Musawa, Danmusa na jihar ta Katsina a cikin wata guda kacal.
Shugaban hukumar man fetur na Najeriya, NNPC, Myele Kyari ya kuma sanar da annobar COVID-19 ya janyo jinkiri wurin aikin gyaran matatan man fetur na Fatakwal.
Iliyasu ya ce Malam Lawal Maradun ya kasance babban malami a tsangayar ilimin jarida a kwalejin kimiyya da fasaha ta Abdu Gusa dake Talatan Mafara kafin nadin.
Boyayyar da ke tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano da Gwamna Malam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ta bayyana a makonni biyu da suka gabata.
A cewar Enenche ko a ranar 10 ga watan Mayu sai da yan Boko Haram suka jibge iyalansu mutum 72 a daidai kofar shiga karamar hukumar Ngala da misalin karfe 8:30.
Hukumar 'yan sandan Najeriya, shiyar jihar Adamawa, Arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da labarin ɓarkewar rikicin tsakanin wasu kabilu biyu a jihar.
Wani faifan bidiyo dake nuna yadda rundunar Sojin Najeriya ke ragargazan yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya ya yadu.
Sakamakon sabunta farmakin da dakarun sojin Najeriya suka yi a kan 'yan ta'addan yankin arewa maso gabas, mayakan Boko Haram da na ISWAP sun fara barin iyalansu
Masu zafi
Samu kari