Latest
Femi Adesina, kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar da mutuwarta a cikin sakon ta'aziyyar da ya fitar a ranar Laraba. Adesina ya ce shugaba Buhar
Gwamnan Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sanar da bude wuraren bauta a fadin jihar daga gobe Alhamis, 21 ga watan Mayun 2020, ya bayyana cewa za a yi sallar Idi
Binciken manema labarai ya gano cewa rashin tsaro ya yi sanadiyar mutuwar sama da mutum 500 cikin wasu jihohi 10 na Najeriya a tsawon watanni uku da suka shude.
Zulum ya bai wa shugaban kwamitin yaki da cutar korona ta jihar umarni tuntubar Shehun Borno tare da yin taro da malamai da limaman jihar a kan sallar idi.
Mun kawo maku jerin manyan Kasashen Afrika da COVID-19 ta yi kamu. Mutum 1, 101 wannan cutar ta kashe a kasashen Afrika ta kudu, Aljeriya, da Najeriya da Kamaru
Gwamnatin tarayya ta kwaso 'yan Najeriya 292 daga kasar Saudiyya sakamakon annobar COVID-19. Jirgin da ke dauke da 'yan Najeriyan ya iso ne a daren Talata.
Mumunar gobara ta auku a hedkwatar hukumar ayyukan aika da karban sako watau NIPOST dake birnin tarayya Abuja. Gobarar ta fara ne tn karfe 9 an safiyar yau.
Tawagar kwararrun da gwamnatin tarayyar Najeriya ta tura yankin arewacin kasar nan domin bankado dalilin mace-mace a wasu jihohin yankin ta ce ta fara gano dali
Kawo yanzu kusan watanni biyu kenan da shimfida dokar hana fita a jihar Kaduna, gwamna Mallam Nasir El-Rufa'i ya yi karin haske kan yiwuwar sassauta dokar.
Masu zafi
Samu kari