Latest
Domin assasawa da hanzarta gwajin kwayar cutar korona a jihar Kano, a jiya gwamnatin jihar ta samar da sabon dakin gwaji don kiristocin jihar Kano da ke arewaci
Direban Buhari da ya fito ya na neman gudumuwa ya fara samun taimako. Yanzu bukatar Dattijon ta biya bayan mutanen arziki sun taimaka masa da kudi da kayan biki
An kama wani Mutumi da Iyalinsa saboda zagin Ministan Najeriya a Jihar Kwara. Hukumomi sun karyata labarin, sun nuna cewa ba su da labarin tsare wannan mutumi.
‘Yan Majalisa su na neman Najeriya da karbe kamfanin wutar lantarki. Ahmad Lawan ya ce a soke yarjejeniyar saida kamfanonin lantarki da aka yi a gwamnatin baya.
Sabbin alkalluma da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta fitar a daren Talata sun nuna cewa masu dauke da korona yanzu haka a kasar sun kai
Kwamishinan lafiya a jihar Zamfara, Alhaji Yahaya Kanoma, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun kamu
A wani sabon faifan bidiyo da ta nada ranar Talata, Susan ba ta san me NCDC ke nufi da ita ba tare da yin zargin cewa ana son kasheta ko ba ta guba. Susan ta
Ministan wutar lantarki na Najeriya, Mohammed Sale ne ya amince da sallamar a ranar Talata inda ya nada Sule Abdulaziz don aiki a matsayin mukaddashin shugaban.
Dakarun sojin saman rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka 'yan ta'addan Boko Haram da har yanzu ba a san yawansu ba. Sun kurmushe motocin yaki biyu a yankin
Masu zafi
Samu kari