Latest
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta damke wasu mutum 10 da ake zargi da sa hannunsu wajen lakada wa Fasto Okochi Chuwu Obeni mugun duka bayan zarginsa da aka y
Farmakin da sojin saman Najeriya karkashin rundunar Operation Lafiya Dole ta kai a Njimia da ke dajin Sambisa, ya tarwatsa kayan yakin 'yan ta'addan Boko Haram.
Kwamitin yaki da muguwar cutar korona ta jihar Borno karkashin shugabancin mataimakin gwamnan jihar, Umar Usman Kadafur, ya bayyana amincewarsa a kan yin sallar
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya ta bayyana, a yau 20 ga watan Mayun 2020, an samu karin mutum 284 dauke da cutar korona
Masu gidajen biredi na jihar Legas sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta shiga lamarinsu a kan yadda kayayyakin aikinsu ke tashi.Hakan zai iya shafar farashin.
Gwamnatin kasar Amurka ta baiwa Najeriya kyautar zambar kudi $33m, kimanin naira biliyan 12.89 kenan a matsayin tallafin yaki da annobar Coronavirus a kasar.
Bayan zagayensa, DIG Alli ya tsaya a sansanin NYSC inda aka sauke dakarun na musamman a Katsina, inda ya nemi su gudanar da aikinsu cikin nuna kwarewa da kima.
Makonni bakwai da suka gabata, shugaba Muhammadu Buhari ya sanya dokar hana fita a birnin tarayya Abuja, jihar Legas da na Ogun domin takaita yaduwar COVID19.
Sarkin Bauchin ya bayar da wannan umarnin ne yayin taron da yayi da masu ruwa da tsaki a kan annobar COVID-19 wanda aka yi a masaukin bakin gwamnatin jihar.
Masu zafi
Samu kari