Latest
Kamar yadda rahotanni daga jihar Sokoto suka bayyana, an kashe mutum kusan 60 a cikin wasu hare-haden da 'yan bindiga suka kai a ranar Laraba, 27 ga watan Mayu.
A jiya Laraba ne aka gano cewa Almajirai 120 da aka dawo da su Jigawa sun kawo tsarabar COVID-19. 51% na masu cutar Coronavirus a Jihar Jigawa duk Almajirai ne.
Da ga tsohon sarkin Kano, Ashraf Sanusi Lamido, ya bayyana cewa a wani lokaci ya bukaci mahaifinsa da ya bashi mukamin sarautar gargajiya a zamanin da yake sark
Ya ce, "Abokan mu yan jarida, za ku yi mamakin sanin cewa mutane masu raayi ganin cigaban mulki na gari ne suka tara kudi Naira miliyan 22.5 don sayan fom din."
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 389 da suka fito daga jihohin Najeriya
A gidan Nassarawa, Sarki Bayero ya yi ma tsofaffin Sarakuna da aka binnesu a gidan addu’o’I, kamar dai yadda kowanne Sarki yake yi a yayin hawan Nassarawa.
Sanarwar ta bayyana cewa za a kashe kudin aikin ne daki - daki a karkashin wasu sharuda na bayar da bashi da biya. A bisa karkashin tsarin ne Buhari ya amince
Femi Adesina, mashawarcin Shugaba Buhari a fanin kafafen watsa labarai ne ya fitar da hotunan don bikin ranar yara ta Najeriya a ranar 27 ga watan Mayun 2020.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya haramta Almajiranci a jihar kuma ya lashi takobin cewa duk mahaifin da ya tura dansa Almajirci zai gurfana gaban kotu.
Masu zafi
Samu kari