Latest
Dan jarida Jolayemi ya shiga hannun jami'an tsaro na 'yan sanda a ranar 5 ga watan Mayu, biyo bayan yada wannan wake a gidajen rediyo na jihar Osun da Kwara.
An kori 'yan sandan ne ranar Talata bayan an fara zanga - zanga a birnin Minneapolis domin nuna bacin rai a kan kiyayyar da fararen 'yan sandan su ka nuna a kan
Gwamnatin Ganduje ta jihar Kano ta kafa wuraren karbar samfur tara na gwajin coronavirus a jihar don hanzarta shawo kan muguwar annobar, jami'ai suka sanar.
Gwamna Matawalle ya bayyana haka ne ta bakin mai magana da yawunsa, Yusuf Idris cikin wata sanarwa da ya fitar, inda yace gwamnatinsa ba zata kori almajirai ba.
An ruwaito Zidane na matukar sha’awar kwallon Ndidi, don haka yake ganin shi ne kadai dan kwallon da zai iya maye gurbin Casemiero wajen rike tsakiyar kungiyar.
Garba Shehu ya ce bayan wannan annobar ta korona, ba kasar nan kadai za ta yaba wa Shugaba Muhammadu Buhari ba, har da kasashen Afrika sai sun jinjina masa.
Wannan shi ne zama na tara cikin jerin ganawa ta nesa-nesa da gwamnonin Najeriya suka yi ta hanyar bidiyo tun bayan bullar cutar korona da ta zama ruwan dare.
Gwamnan Jihar Edo ya ce babu wani wanda zai iya takawa tazarcensa burki a zaben bana. Mista Godwin Obaseki ya ce babu mahalukin da ya isa ya hana sa tazarce.
Fasto Osagie Ize-Iyamu ya zama zababben dan takarar kujerar gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ittifakin jigogin jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari