Latest
An samu gawar mutane 25 a kauyen Kuzari a yayin da aka samu gawar mutane biyar, da suka hada da yara, a kauyen Masawa. An garzaya da wadanda su ka samu raunuka
Idan ba a manta ba, biyo bayan barkewar annobar korona a Najeriya, Gwamnatin Tarayya cikin gaggawa ta ba da umarnin a rufe duk wasu makarantu a fadin kasar.
Rahoto ya zo mana cewa yajin aikin Likitoci ya jefa Bayin Allah a matsala bayan Gwamna ya ragewa Likitoci albashi, ana fama da cutar Coronavirus a Jihar Kaduna.
Hukumar hana yaduwar cutuka sun halarci taron da aka yi tsakanin kwamitin da kungiyoyin a ranar Talata, 26 ga watan Mayu don cimma matsayar bude wuraren bauta.
Sai dai, gwamnonin jihohin Najeriya sun nuna adawarsu da rashin amincewarsu a kan zartar da dokar da Buhari ya yi, lamarin da ya sa su ke yanke shawarar tuntuba
An ruwaito a bisa dole ta sa John Njoroge ya kashe aurensa da Rose Wanjiku kasantuwar sun gano yan uwan juna ne su na jini a yayin da ya bayyana ta ga iyayensa.
Shugaban kasar Kenya, Mista Uhuru Kenyatta ya gargadi ƴaƴansa musamman maza daga cikinsu dangane da yi ma dokar da ya sanya ta hana fita a kasar karan tsaye.
A ci gaba da yakar ta'addanci a yankin arewa maso gabas na kasar nan, dakarun Operation Lafiya Dole na ci gaba da samun nasarori masu tarin yawa ta hanyar hala
Watanni uku bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da babban birnin kasar na Tarayya.
Masu zafi
Samu kari