Latest
A cewar rahotani, matashin yana fushi da mahaifinsa ne domin ya hana shi kudin cin abinci tun lokacin da aka kafa dokar kulle a jiharsu sakamakon bullar korona.
Kungiyoyi ma su zaman kansu, shugaban kungiyar likitocin kwakwalwa na Najeriya, Taiwo Sheikh, da shugaban kungiyar kare hakkin fursunoni, Ahmed Adetola-Kazeem
Kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da cutar korona ya musanta rahoton cewa gwamnatin tarayya ta lissafa wasu magungunan gargajiya da za su iya yakar annobar.
Baya ga kwamishinonin jahohi guda uku, sufetan ya bada umarnin sauya ma wasu kwamishinoni guda takwas wuraren aiki, kamar yadda shelkwatar Yansanda ta sanar.
Mun ji cewa zabe ya jawo baraka a cikin gidan Jam’iyyar APC a Jihar Kuros Riba. Jam’iyyar APC ta wargaje gida biyu a Jihar Kudancin Najeriyar.dama tun tuni
Wasu ayarin tubabbun yan bindiga a jhar Zamfara sun ceto kimanin mutane 12 da wasu miyagun yan bindiga suka sace su, kuma tuni sun mika su hannun Yansanda.
Ubangiji ya albarkaci nahiyar Afrika da mutane hazaikai da kuma kabilu masu tarin yawa. Legit.ng ta tattara muku kabilu daban-daban da suka fi jama’a masu yawa.
Akalla yan Boko Haram da kungiyar daular Islamiyya a Afrika ta yamma wato ISWAP 188 suka rasa rayukansu cikin watan Mayu kadai, bisa jawabin hukumar tsaro.
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallo ta Arsenal da kuma Manchester City, za su fafata da juna a wasan su na farko yayin dawowa a filin wasa na Etihad.
Masu zafi
Samu kari