Latest
Dakin karatu na Olusegun Obasanjo da ke Abeokuta, jihar Ogun, ya sallami ma'aikata sakamakon matsin rayuwar da annobar Covid-19 ta janyo tare da durkusar arziki
Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta samu gawar tsohon kwamishinan matasa da wasanni na jihar, Presley Ediagbonya a daji. Wasu 'yan bindiga ne suka sace Ediagbonya
A wani jawabi da Ibikunle Daramola, darektan hulda da jama'a na rundunar NAF, ya fitar ranar Asabar, ya ce an zartar da hukuncin ne a kan sojojin saboda kasance
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce kusan dala biliyan daya ce aka sace a Najeriya karkashin salon mulkin soji a Najeriya, wata takarda da ya wallafa ta sanar.
A yayin da hukumar NCDC ta bayyana cewa an samu mutane biyu da ke dauke da kwayar cutar korona a jihar, gwamnatin Kogi ta kafe a kan cewa annobar ba ta bullar j
Ya ce rashin fahimtar muhimmancin bayar da tazarar haihuwa da rashin sanin abinda ya dace ayi a lokacin da aka samu juna biyu ya zama babban matsala a jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yi kira da dakarun sojin Najeriya da su tsananta yakar 'yan bindiga a jihar. A cikin makonnin da suka gabata, soji
Rahoton da muke samu da da duminsa na nuna cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kamfanin man feturn Najeriya NNPC, Dakta Maikanti Kachalla Baru rasuwa a daren jiy
Sarkin kasar Saudiyya, Malik Salman Ibn AbdulAziz ya bada umurnin bude Masallacin Manzon Allah S.A.W dake birninMadina fari daga ranar Lahadi, 31 ga Mayu, 2020.
Masu zafi
Samu kari