Latest
Jami’an EFCC sun kama George ne a garin Makurdi a ranar Laraba, 28 ga watan Mayu bayan samun korafi a kansa inda zake zarginsa da bindiga da kudin kungiyar.
Shugaban cibiyar karatun Alqur'ani a Najeriya, Sheik Musa Hassan, ya yi gargadi da babban murya ga gwamnatin tarayya da na jihohi kan yadda ake yawo da Almajira
Rayuka 15 ne suka salwanta a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a wani mummunan harin da 'yan bindiga suka kai yankin ranar Alhamis. 'Yan bindigar sun kai hari
Sashen Hausa na jaridar Legit.ng ya kawo muku daki-daki na adadin mutanen da cutar korona ta harba cikin dukkanin kasashen duniya da muguwar cutar ta bulla.
A yayin da aka tuntubi limamin a yau Juma'a, Malam Muhammad Tukur ya ki yin tsokaci don ya ce Jama'atu Izalatil Bid'ah ta Zaria ta hana shi cewa komai a kai.
Akalla mutane 13 ne suka rigamu gidan gaskiya biyo bayan wani mummunan hari da miyagu yan bindiga suka kai a kauyukan karamar hukumar Faskari ta jahar Katsina.
An yankewa wani fasto dan asalin jihar Ogun hukuncin kisa ta hanyar rataya. An kama Fasto Kolawole Samson ne da laifin kisan wani mutum mai suna Ayo Olaniyi.
Wata kotu dake kasar Czech Republic ta yanke ma wani mutumi hukuncin daurin watanni 26 a gidan yari bayan kama shi da laifin sata daga wani katafaren shago.
A wani bidiyo da ke ta yawo a kafafen sada zumuntar zamani, an ga wata mata ta fada mijinta da duka bayan ta kama shi da wata a wurin cin abinci bayan ganinshi.
Masu zafi
Samu kari